Kalaman SoyayyaKarin MaganaLabarin SoyayyaSoyayya

SABON SALON CHATING NA YAN MATA

SABON SALON CHATING NA YAN MATA

1- Idan Tace Maka HMMM, Tana Buqatan Ku Canja Topic..

2- Idan Kaga Mace Na Kiran Ka Ta Waya Kullum Toh Sonka Ta Ke. Amman Da Kafurta Ka Shiga Uku Kenan.

3- Idan Tace Maka Gari Yayi Zafi Tana Nufin Kasa Mata Kudi A Account Dinta.

4- Idan Tace Maka OK Tayi Shiru, Tana Nufin Kayi Shiru Kaima, Bata Son Chat Dakai Yanxu.

5- Idan Kuma Kaji Tace Maka Rankashidade, Toh Ranar Tana Buqatar Hirar Soyayya.

6- Idan Ka Taqarqare Ka Rubuta, ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH, Ita Kuma Ta Ma Reply Da Wslm, Toh Tana Nufin Ka Canja Salo Kenan.

7- Idan Kace Mata Kana Sonta Tace Da Kai sai dai bakasan halayyana ba, Tana nufin bata Sonka kayi mata Karami.

8-Idan Tace Maka MY SWEETY Ba Tare Da Kai Ka Fara Mata Magana Ba, Tana Nufin Ka Turo Mata Kati.

9-Idan Kace Mata Yaya Take? Tace Lafiya, To Shikenan, Bata So Ka Karamata Tambaya Irin Su Ya Yindadi, Ya Gida, Da Sauransu.

10- Idan Kaji Mace Na Ce Maka YAYANA Me Take Nufi..? Ina Jiran Amsarku +Komawa Gefe Daya.

Allah Kasa Mugama Da Duniya Lafiya. Na Annabi (SAW) Ya Amin.

Via – Isah Duguri.

Show More

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button