AddiniLabaraiRayuwa
Trending

Eh, nayi sex anfani da ita amma ban shige cikin taba, inji likita daga sokoto.

Tijjani Faruk wani likitan lafiya ne dake sokoto wanda ake zargin yama wata matar aure fyade, ya furta cewa yayi anfani da ita agaban masu sharia wanda hukuma kiwon lafiya ta ke bincike akan lamarin.

Eh, nayi sex ( anfani ) da ita amma ban shige cikin taba, inji likita daga sokoto.

Tijjani Faruk wani likitan lafiya ne dake sokoto wanda ake zargin yama wata matar aure fyade, ya furta cewa yayi anfani da ita agaban masu bincike wanda hukumar kiwon lafiya ta ke bincike akan lamarin.

A wani faifayin sauti daga masu bincike wan jaridar DAILY NIGERIA Ta samu ita kadai, likitan yana cewa yayi anfani da ita amma daga baya yace bai shiga mata har ciki ba.

“Abin da zan iya tunawa shine, lokacin da tazo daki tare da wata karamar yarinya ranar asabar.”

Abinda zan iya cewa anan shine. ina bukatar mu share wannan batu, Gaskiyar maganar itace ni da Zuwaira (Ba sunan ta na asaliba ) eh, nayi sex anfani da juna.  So sai kuma maganar kenan. abinda likita Faruk ya furta kenan.

Amma alokacin da masu binciken suka tunatar dashi nauyin hukuncin furucinsa da yayi, sai ya yi amai ya lashe, yace yayi anfani da ita amma fa bawai yana nufin fyade ya mata ba.

” Ni ban yiwa Zuwaira Fyade ba. Na rantse da Allah, sabida nasan dukkan mu nasan abu dayane anan. Zuwaira tasha zuwa wurina ba sau daya, sau biyu ba ko sau uku.”

A karo na biyu masu binciken suka nanata masa duk abinda fa yake fada suna daukansa a sauti, sai Likita Faruk yayi kokarin chanza batunsa.

“Anfanin da nayi da ita ba irin wanda kuke tunanin cewa na shige mata ciki bane. Nasan cewa tazo munyi wasa da ita, kuma mun tada sha’awa sosai iya makura.

” Da kuma na fahimce cewa zata wuce gona da iri shine na dakatar da ita. Abinda kuma yake akwai kenan, kuma na dakatar da itace sabida yanayin da take nunawa akaina.

” Kuma inkara jaddada muku cewa ni ban taba yin zina ko shigewa Zuwaira ciki ba”

Sai wani daga cikin masu binciken ya bige cikin sa da cewa “kawai kun dan tada sha’awarku ne na masoya (romance)”? .

Sai Yace, Sosai ma kuwa hakannema, zan iya cewa sha’awa kawai muka tayar (romance).

Ku biyumu dan jin me zuwaira ta ce ita kuma.

Mun samune daga Daily Nigeria

 

Taskar So shafi ne dan samun labarai, rubuce-rubuce na nishadi na hausa da turanci daban a fadin duniya musamman wadanda ya shafi matasa da soyyaya a rayuwa

Muna anfani da suna daya aduk inda muke kuma haka a kafafun sadarwa na zamani wato kamar su Facebook, Instagram, Twitter, YouTube sunan kuwa shine Taskar So.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button