AddiniHotunaIslamTaurarin Arewa

Yar Film ko Ballagaza Jaruma mai suna Amina Amal

Babbar musiba da bala'i ne wanzuwar wannan yarinya me suna Amina Amal a cikin wannan al'umma ta rasulu, wannan yarinya ta zamanto annoba da barazana ga tarbiyyar kannenmu da 'ya'yanmu

Yar Film ko Ballagaza ? INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Babbar musiba da bala’i ne wanzuwar wannan yarinya me suna Amina Amal a cikin wannan al’umma ta rasulu, wannan yarinya ta zamanto annoba da barazana ga tarbiyyar kannenmu da ‘ya’yanmu, Shaidancin wannan yarinya a bayyane yake, yadda ta zage damtsen lalata tarbiyar addinin musulunci, da al’adarmu ta hausa tare da maye gurbinta da rashin kunya, alfahasha gami fasikanci domin haifar da zinace zinace ta hanyar fitarwa da duniya hotunan wasu sassa dake jikinta wanda Allah ya haramta bayyanawa shin Yar Film ko Ballagaza ?.

Muna so wannan ballagazar yarinya ta sani cewa ta dakko aikin da baza ta iya ba, ko fir’auna da lamarudu zasu dawo basu isa su lalata mana addini kamar yadda take kokarin lalatawa ba, musulunci bazai lalatu ba
Alkawarin Allah ne wannan.

Hausawa na cewa” Kowa ya sai rariya dole tayi yoyo” ” kai da ganin kura kasan zatayi maita” zamu yi amfani da wannan dama muyi fashin baki akan wannan ballagazar yarinya, ba domin tonon asiri ba, sai domin tauna tsakuwa ko aya ta bamu waje. Kuma duniya ta santa ta san ko wace ita.

Asalin wannan yarinya bijirarriya kuma gudajjiyar kasar kamaru ce, wacce ta kasa jure k’awa zucin shaidan ta bar gidan iyayanta ta taho Nigeria domin haduwa da wani d’an daudun d’an wasa dake Kaduna, lokacin da tazo Kaduna bata san kowa ba haka tayi ta gararamba tana bambadanci da akuyanci domin haduwa da wancan dan wasa, ta hadu da mutane da dama wanda ke mata karyar zasu kaita wajen dan wasan, wanda wasu da dama sunyi lalata da ita, wasu har zaman dadiro sunyi da ita. Bayan wulakanta kanta da tayi a karshe dai ta sami ganin dan wasan wanda ta roke shi ya saka ta a film, sai dai bata cika sharudan film ba, sai da ta dauki lokuta kafin cika sharudan, wanda dan wasan yayi amfani da hakan yayi ta hada ta manyan mutane suna lalata da ita ana biyanshi.

A halin yanzu wannan yarinya babu abinda take sai bibiyar manyan masu kudi da ‘yan siyasa suna lalata da ita suna biyanta, da abinda take samu take rayuwa a inda babu dangin iya balle na baba, da farko tayi zaman haya a hayin Malam bello Makarfi road Kaduna kasancewar babban gida ne kuma bangarenta daban wannan yasa tayi ta kawo maza da mata ana fasikaci da shaye shaye, wanda hakan ke taba martabar mutanen gidan, idan suka mata magana sai taci musu mutunci wanda a karshe mai gidan ya gaji ya kore ta, yanzu haka tana rayuwa a unguwar rimi kaduna.
Wani abun tausayi ga wannan yarinya shine gata da sunan musulmi amma ko kadan bata sallah, ko azumi yazo bata yi. Shaye shaye kuwa har ruwan kwalba take kur’ba, cikin shegen data zubar ya wuce a lissafa, kuma har da mata take mu’amala, ina da hujjoji akan hakan idan har sharri nayi mata na kalubalance ta ko wani nata su dauki matakin shari’a.

Hausawa na cewa” Wanda yasan darajar goro shike lullube shi da algarara” Wacce tasan darajar kanta da jikinta itake rufe shi, amma ballagaza wacce ke neman tallata hajjarta bude shi take yi kowa ya gani, saboda haka muna gargadin wannan yarinya idan tana cin kasa ta kiyayi ta shuri, ita ba kowa bace sai tsintacciyar mage, wulakantacciya mai bakin iyaye. Taje tayi ta iskacinta da lalatarta wannan tsakaninta da Allah zai iya gafarta mata ko ya mata azaba, amma abinda ba zamu lamunce ba shine ya’da hotunan tsiraici domin lalata mana al’umma, kuma dama mun sha fada mafi yawan mutanen nan daga mazinata sai ‘yan madigo sai ‘yan kwaya, Videon da wata ‘yar cikinsu ta saki wai ita Hadiza gabon suna tona asirin junansu ya isa ya tabbatarwa duniya magana ta.

Har ila yau dai, idan har wannan yarinya taci gaba da wannan aika-aika zata ga abinda zai faru da ita, muna da munanan addu’o’i daga kitabu wassunnah wanda zamu kashe ta dasu alhali tana rayayyiya, ai Zainab Indomie ta isa buga misali, akwai mummunan abu akan wannan ballagaza da ban fadi ba, saboda fadin be dace ba, amma tasan abun kuma idan har wannan abun ya fito sai ta gwammace bata tako kafarta Nigeria ba, Abu biyu ne zasu saka na fadi, kodai ta karyata zantuka na na sama, ko kuma taci gaba da fasikancin da take aikatawa. A sannan zata gane wannan ma somin ta’bi ne. Yarinya damu kike zancen dama masu magana kance” Karen bana shine maganin Zomin bana”

Kafin na rufe Zanyi amfani da wannan dama wajen kira ga hukumar tace fina finai kan ta farka daga baccin da take, ta sani cewa akwai sassa na kundin hukumar tace finai finai da suka hana ayi film da macen da ta kawo kanta Industry babu iyayenta ko danginta. idan anyi film da ita haramtacce ne film din, haka nan sashi na 8 sashi na B na karamin kundin wannan hukuma me suna Arrangement of section ya bawa Hukumar tace fina finai damar soke rijistar ‘yar wasan da aka samu da aikata laifin rashin da’a ko a daure ta ko aci ta tara.
Abin takaici yau shugaban wannan hukuma ta tace fina finai ya zama kyanwar lami ya bar wadan nan yara suna cin karansu babu babbaka saboda shima dan film ne dan uwansu, yana daure musu gindin suna shegantaka, zaku yarda dani lokacin da Qungiyar Moppan ta dauki hukuncin datakar da wata mahaukaciyar yarinya ko Rahama Jatau ko Dasau sunanta oho dai! amma dai zaku ganta da katon baki ita nake nufi, a loton aka sami wani sakarai wai shi Ali nuhu ya baiwa Afakallahu Umarnin soke hukuncin, wannan babban abun kunya ne ga Afakallahu.

Muna jan kunnen Afakallu ya shiga taitayinshi ai ya san ko mu su waye, munsan irin dafdala da badakalar dake gudana a hukuma munsan yadda kake ta rufda ciki akan miliyoyin kudaden gomnati munsan yadda hukuma ta zamanto tamkar bariki. Karka manta har gobe file din shari’armu dakai yana hukumar Public Complaints (wato) hukumar dake da karfin tsige ka, Mafita kawai kayi abinda dokar hukuma ta umarta idan ba haka ba lamarin ba zai maka kyau ba.

A karshe zamu rufe da nasiha ga wannan yarinya dama abokan aikinta, kuji tsoron Allah mutuwa gaskiya ce, Kwanciyar kabari wajibi ne. Ku aikata mai kyau tun kafin ajalinku ya riske ku, kunsan dai mutuwa bata sanarwa balle sallama ba ruwanta da yarinta ko lafiya, mutuwar abokan sana’arku kadai zai iya zama muku wa’azi, lokacin daka mutu baka da komai sai aikinka na nan duniya, me zaku fadawa Allah da irin wannan aiki naku na bata tarbiyya da yada alfahsha?
Allah yana cewa”
إن ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﺤﺒﻮﻥ ﺃﻥ ﺗﺸﻴﻊ ﺍﻟﻔﺎﺣﺸﺔ ﻓﻲ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺁﻣﻨﻮﺍ ﻟﻬﻢ ﻋﺬﺍﺏ ﺃﻟﻴﻢ ﻓﻲ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﻭﺍﻵﺧﺮﺓ

Ma’ana: Hakika wadanda ke son yada alfasha cikin masu imani suna da azaba mai radadi anan duniya dama lahira.

Manzon Allah ya tabbatar cewa masu laifi irin naku Allah baya karban tubansu kamar yadda ya fada”
كل أمتى معافا إلا المجاهرين
Ma’ana: Allah zai iya gartawa masu laifukan Al’umma ta, amma banda masu aikata laifi a bayyane.

Wannan nasiha ce idan kun dauka kanku idan baku dauka ba kanku, don ni wlh bana ta sabgarku, Idan banda taba musulunci da kuke ma baku isa na dinga magana a kanku ba.

Yar Film ko Ballagaza, Allah ya shiryad damu.

Taskar So shafi ne dan samun labarai, rubuce-rubuce na nishadi na hausa da turanci daban a fadin duniya musamman wadanda ya shafi matasa da soyyaya a rayuwa

Muna anfani da suna daya aduk inda muke kuma haka a kafafun sadarwa na zamani wato kamar su Facebook, Instagram, Twitter, YouTube sunan kuwa shine Taskar So.

Related Articles

Back to top button