Jarumi a Kannywood Adam zai sake wokokin sa mai suna ranka shi dade, wanda masoya da dama suna jiran wakar. ya wallafa hakanne a shafukan sa na yada zumunta na zamani wanda ya hada da instagram, facebook da twitter Zango ya dauki lokaci sosai wajen tsarawa da shirya wakar sabida masoyasan suji dadi,
Yace Wakar Ranka shi Dade zai sake tane da murya da kuma hoton video a rana guda waton gobe 20 ga watan maris, sai dai abu daya bai baiyyana cewa da karfe nawa zai fitar da wakar ba amma dai jarumin yana sake wakokin sa ne akan shafukan yada zumunta da kuma kafafen sadarwa na zamani wanda kuwa video a YouTube yake sakewa a tasharsa na musamman. yau dauki fiye da sati yana sanarwa cewa zai sake faifayin wakar tare da wasu hotunan sa masu zafi a shafukan sa.
Jarumin dai yayi fice sosai a fadin duniyawa wajen kade kade, raye raye da wake wake.
Error : Couldn't Get Data From Instegram#godmadekingzango #whitehousefamily #arewalionking #karaminsu_babbansu #kadawood #youngshallgrowaccad #my #kadunamyhome #originalsuperstar #gagarau_na_Allah
#music #vibes #entertainmet #nanaye #north #kinging #superstar #money #mai_laya #Gangasawaka2018