Taurarin Arewa

Fati Washa tana niman Mijin aure.

Jaruma Fati Washa na Kannywood ta wallafa wani dogon rubuta a shafin ta na Instagram inda take niman mijin aure na gari dan Albarka cin wannan wata na Ramadan.

Ya Allah dan darajan watan nan mai alfarma ka hada mu da maxa na gari, Allah karka hada mu da mazan da suke son mu ba don Allah ba, karka hada mu da maza da suke son mu don kyau mu, Allah karka hada ni da na mijin da yake son kyau, Allah ka hada ni da Wanda zai iya zama dani da halina badan kyau daka min ba, kai kace mu rokeka zaka amsa mana Allah ka amsa addu’ar mu Allah ka hadamu da daren lailatul khadari badan halinmu ba. 👏

Jaruman dai tayi fice sosai wanda in za’a lissafo jaruman Kannywood mata guda uku to zata iya kasancewa daga cikin su.

Taskar So shafi ne dan samun labarai, rubuce-rubuce na nishadi na hausa da turanci daban a fadin duniya musamman wadanda ya shafi matasa da soyyaya a rayuwa

Muna anfani da suna daya aduk inda muke kuma haka a kafafun sadarwa na zamani wato kamar su Facebook, Instagram, Twitter, YouTube sunan kuwa shine Taskar So.

Labarai masu Alaƙa

Duba Har ila yau
Close
Back to top button
%d bloggers like this: