AddiniSoyayya

Malaman Jami’an sun fi son Matan Aure Saboda sunfi Ni’ima.

Wasu matan aure sai kuji suna ta cewa malaman jami'o'i suna cewa suna son su ko sun neme su da alfasha

Malaman Jami’an sun fi son Matan Aure Saboda sunfi Ni’ima.

Wasu matan aure sai kuji suna ta cewa malaman jami’o’i suna cewa suna son su ko sun neme su da alfasha, alhali kuma ga su da sanya suturun banza kuma wallahi dayawa zakuga a class suna karyawa malam hanci da jujjuya baki ga su da shan hoda da janbaki wata da gangan za ta ki bada assignment da wuri dan taje har office din malam, wata ma ita take cewa tana son malam.

Su kuma yan iskan malaman jami’o’i sunfi son matan auren saboda ita tana karkashin wani ga kuma ita tana samun kulawa jikin ta yafi kyau kuma tafi samun ingantacciyar kulawa ta lafiya abinci da sauran su aure ni’ima ce tana da kuma cikakken ni’ima.

Rasheedah Bintu Abeebakar ji
(Daughter of islam)
#TaskarSo https://taskarso.com

Labarai masu Alaƙa

Back to top button
%d bloggers like this: