Adam A ZangoSoyayya
Abin da ake yayi

Jarumi Adam A Zango ya kamu da soyayyar soffy

Soffy Allah bani ke a matsayin matata

Jarumi Adam a zango yayi sabauwa budurwa wanda yana shirin zai aureta mai suna soffy,

Jarumin ya fitar dawani hotone da sako a shafinsa na Facebook inda yana yin wasu kalamai masu sanyaya zuciya da tausayi musamman da masoya da masu aure.

Yace ” Ma’auratan da suke zama cikin yadda da aminci sune mafifitan ma’aurata, ma’auratan da basai suna binciken wayoyin juna kullum ba  wanda ba sai ana binciken kafofin sada zumuntan juna ba kuma ba wanda zaa dinga tsatstsare juna da tambayoyi ba yarda da juna shine hanyar samar da farin cikin da babu adadi yayin daka yarda da abokin zamanka haka shima abokin zamanka zai yarda dakai kuma ayi rayuwa cikin aminci wannan shine dalilin da yasa na zabe ki Soffy kuma ina addua Allah ya bani ke a matsayin matata kuma abokiyar rayuwa ta mutu-ka-raba I LOVE YOU ❤️

Haka dai Jarumi Adam Zango ya sake rubuta kalaman iri daya a shafinsa na instagram tare da faifayin video na suffy inda take waka da harshen turacin, saida munyi kokarin mu ga me mutani suke cewa game da wannan sakon a instagram sai mukaga ya kulle damar tofa albarkacin baki (comment).

Taskar So shafi ne dan samun labarai, rubuce-rubuce na nishadi na hausa da turanci daban a fadin duniya musamman wadanda ya shafi matasa da soyyaya a rayuwa

Muna anfani da suna daya aduk inda muke kuma haka a kafafun sadarwa na zamani wato kamar su Facebook, Instagram, Twitter, YouTube sunan kuwa shine Taskar So.

 

Labarai masu Alaƙa

Back to top button
%d bloggers like this: