Yanzun nan daga kotu taba da dama a karasa sanar da zaben bauchi akuma karba zaben karamar hukumar tafawa balewa.
Wanda jiya dan takarar jam’iyar PDP Sen. Bala Muhammad kauran bauchi yake da rinjaye akan Muhammad Abubakar gwanna mai ci a bauchi.
Taskar So shafi ne dan samun labarai, rubuce-rubuce na nishadi na hausa da turanci daban a fadin duniya musamman wadanda ya shafi matasa da soyyaya a rayuwa
Muna anfani da suna daya aduk inda muke kuma haka a kafafun sadarwa na zamani wato kamar su Facebook, Instagram, Twitter, YouTube sunan kuwa shine Taskar So.
You must log in to post a comment.