Kalaman SoyayyaKarin MaganaSoyayya

Sabon Salon Chatting na Yan Mata na zamani

Sabon Salon Chatting na Yan Mata Idan Tace HMMM, Tana Buqatan Ku Canja Topic. Idan tana kiran Waya Kullum Toh Sonka Ta Ke. in Kafurta Ka Shiga Uku Kenan.

SABON SALON CHATING NA YAN MATA

1- Idan Tace Maka HMMM, Tana Buqatan Ku Canja Topic..

2- Idan Kaga Mace Na Kiran Ka Ta Waya Kullum Toh Sonka Ta Ke. Amman Da Kafurta Ka Shiga Uku Kenan.

3- Idan Tace Maka Gari Yayi Zafi Tana Nufin Kasa Mata Kudi A Account Dinta.

4- Idan Tace Maka OK Tayi Shiru, Tana Nufin Kayi Shiru Kaima, Bata Son Chat Dakai Yanxu.

5- Idan Kuma Kaji Tace Maka Rankashidade, Toh Ranar Tana Buqatar Hirar Soyayya.

6- Idan Ka Taqarqare Ka Rubuta, ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH, Ita Kuma Ta Ma Reply Da Wslm, Toh Tana Nufin Ka Canja Salo Kenan.

7- Idan Kace Mata Kana Sonta Tace Da Kai sai dai bakasan halayyana ba, Tana nufin bata Sonka kayi mata Karami.

8-Idan Tace Maka MY SWEETY Ba Tare Da Kai Ka Fara Mata Magana Ba, Tana Nufin Ka Turo Mata Kati.

9-Idan Kace Mata Yaya Take? Tace Lafiya, To Shikenan, Bata So Ka Karamata Tambaya Irin Su Ya Yindadi, Ya Gida, Da Sauransu.

10- Idan Kaji Mace Na Ce Maka YAYANA Me Take Nufi..? Ina Jiran Amsarku +Komawa Gefe Daya.

Wanan kuma shine Sabon Salon, Allah Kasa Mugama Da Duniya Lafiya. Na Annabi (SAW) Ya Amin.

Taskar So shafi ne dan samun labarai, rubuce-rubuce na nishadi na hausa da turanci daban a fadin duniya musamman wadanda ya shafi matasa da soyyaya a rayuwa

Muna anfani da suna daya aduk inda muke kuma haka a kafafun sadarwa na zamani wato kamar su Facebook, Instagram, Twitter, YouTube sunan kuwa shine Taskar So.

Labarai masu Alaƙa

Back to top button
%d bloggers like this: