Kalaman SoyayyaShaharaSoyayya
Burin soyayya tsakanin samari da yan mata
Shin meye burin ku a cikin a soyayya a lokacin da ku ka sinci kanku kuna soyayya?. Samun amsar hakan yanada mahimmanci wajen masoya ko fili gareku samari da yan mata don bayyana ra’ayoyin ku akan masoyanku.