Soyayya
Ranar Soyayya
Bikin Ranar Soyayya ta Duniya
Shin a ranan masoya mai zuwa 14 ga watan February 2018 AD wanki kalar soyayya zaku nunawa masoyanku.. Kuma a Wani jiha ko sa kukeson ku garzaya zuwa shakatawa irin na soyayya.
Wannan rana dai ta musammance wanda aka ware na bukuwan soyayya tsakanin masoya juna a ilahirin duniya ta bil adama.
Amma kowata kasa tanada nata tsarin wajen gudanar da ita kamar yanda ake gudanar da bikin a nahiyar turawa tasha banban da yanda akeyinta a Kasashen afrika wanda harda Nigeria acikinta.