AddiniArewaIslamNijeriyaRayuwaShahara
Abin da ake yayi

Rayuwa: Mai shekaru 70 ya auri yar shekaru 15 a jihar Niger

Shekaru: Wannan labari shine batu mafi rinjaye akafafu da shafukan zumunta na internet (Social Media Trending ), Wannan labarin daga jihar nija wanda dattijo mai suna Mai Nafsi-Nafsi wanda kuma ake kira da “
Yakubu Chanji” a majiyar mu ance sunan nasa yasamo usuline sabida aure sake da yake, hakan wata majiyar tace ya auri mata daban daban har sama da sau 20 izuwa yanzun, Mai Nafsi- Nafsi mutumin Kwangila ne a Minna, Makwafcin Yakubu Chanji yace yakai kimanin shekaru 70 wanda kuma amaryan tasa ita kuma kimanin shekaru 15 take dashi a duniya, an daura auren ne a karamar hukumar Lapai dake jihar Nija a arewacin nigeria.

kuma shi bai taba zama da mata kasa da huduba aduk lokacin da ya sake daya daga ciki ko kuma daya Allah ya mata rasuwa zaiyi saurin cike gurbinta batare da wani jinkiriba. A mahanga na shari’a yama girma da yarinyar in har bawai itace take da raayin hakan ba.

Allah sa mu dace.. 

Taskar So YouTube

Labarai masu Alaƙa

Back to top button
%d bloggers like this: