Shahara 
 Iyaye Matsalarku ce wannan ku duba
Yana da cikin abubuwan da suke ciwa al ummar musulmi tuwo a kwarya A wannan zamanin zakaga budurwa yar shekara 30,40

IYAYE MATSALARKUCE WANNAN 
 Yana da cikin abubuwan da suke ciwa al ummar musulmi tuwo a kwarya A wannan zamanin zakaga budurwa yar shekara 30,40 amma bata taba aureba wasu halin rayuwane ko dai jinnu amma mafi yawanci kuma matsalar iyayece.
 musamman ya mata zakaga dattijo yarsa\dansa ya~tasamu mijin aure sai yace bazai mata aureba saita gama university Yaku Iyaye Kusani~
 UNIVERSITY ZATA IYA JIRAN YAR KA AMMA AURE BAZAE JIRATABA*
 dan haka yakamata iyaye surinqa jin tsoran allah acikin wannan lamari karsu rinqa hanjen abin duniya a matsayin shine kwanciyar hankalin ya’ensu
 Tambaya~???
 ~shin wannan yarinya bata shi,awa.
 ~shin wannan yaron baya shi,wa.
 sumapa mutanene kamarku Kuma Jikinsu Akwae Jini
 wannan yana sa en mata da samari afkawa zina
 en mata su afka ~ madigo
 samari su afka ~ zina da hannu
 iyaye yakamata kuduba wannan matsalar da idon basira
 DOMIN NEMAWA AL,UMMA MAFITA MAIKYAU
 Taskar so :- https://taskarso.com/1444
  
 



